Bisa kididdigar da hukumar kwastam ta kasar Sin ta fitar, an ce, darajar shigo da kayayyaki daga kasar Sin a watanni biyun farko na bana ya kai yuan triliyan 6.18, wanda ya ragu da kaso 0.8 bisa dari a duk shekara. A gun taron manema labaru na yau da kullum na majalisar bunkasa harkokin cinikayya ta kasa da kasa ta kasar Sin a ranar 29 ga watan Maris, Wang Linjie, kakakin...
Kara karantawa